Usman Bayero Nafada
Usman Bayero Nafada | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019 District: Gombe North
2 Nuwamba, 2007 - 2 ga Yuni, 2011
ga Yuni, 2003 -
1999 - | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Nafada, ga Janairu, 1961 (63 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Mutuwa | Nafada, | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Nigeria Peoples Party |
Usman Bayero Nafada (an haife shi ne a watan Janairu a shekara ta 1961) tsohon mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai ne a Najeriya kuma ɗan jam'iyyar PDP mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Dukku/Nafada na jihar Gombe. Shi ne ɗan takarar gwamna a zaɓen gwamna na shekarar 2019 a jihar Gombe.[1]
An haifi usman Bayero Nafada a watan Janairun shekarar 1961 a cikin jihar Gombe.
Yana da takardar shedar malanta daga Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), dake Zariya, Jihar Kaduna. Yana da digiri a lissafi daga Jami’ar Maiduguri, dake a Maiduguri, Jihar Borno. [2] Nafada memba ne a majalisar wakilai ta Gombe ga jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) daga shekarar 1999 har zuwa shekarar 2003, kuma ya rike mukamin kakakin majalisar a lokacin.
An zabi Nafada ne a majalisar wakilai ta kasa a shekara ta 2003 a matsayin dan takarar ANPP daga Dukku / Nafada, amma ya sauya sheka ya zama memba na PDP lokacin da jiharsa ta fara jefa kuri'ar hakan. Bayan murabus din Babangida Nguroje a tsakanin cin hancin da rashawa na shugabar majalisar Patricia Etteh. A watan Yuli na shekarar 2018, kasa da shekara daya da zabe, Sanata Nafada, tare da wasu mambobi 14 da suka fice daga jam'iyyar APC zuwa PDP.[3]
Nafada yayi takarar gwamnan Gombe a shekarar 2019[4]
achievement.
Manazarta
- ↑ "Usman Bayero Nafada". People Pill. 2019-01-29. Retrieved 2020-01-08.
- ↑ "House of Representatives Member | Honourable Bayero Nafada". Web.archive.org. Archived from the original on 2007-10-20. Retrieved 2020-01-08.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ Kemi Busari (2018-07-25). "Why Dino Melaye, Gemade, 12 other Senators dumped APC". Premiumtimesng.com. Retrieved 2020-01-08.
- ↑ Ahmad, Auwal (2019-01-29). "We would build on Dankwambo's legacies, Nafada assures | The Guardian Nigeria News - Nigeria and World NewsPolitics — The Guardian Nigeria News – Nigeria and World News". Guardian.ng. Retrieved 2020-01-08.