Himachal Pradesh
Appearance
Himachal Pradesh | |||||
---|---|---|---|---|---|
हिमाचल (hi) ہماچل پردیش (ks) ཧི་མ་ཅལ་མངའ་སྡེ། (bo) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Shimla (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 6,864,602 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 123.07 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 55,780 km² | ||||
Altitude (en) | 2,319 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1971 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Himachal Pradesh Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Himachal Pradesh Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Acharya Dev Vrat (en) (12 ga Augusta, 2015) | ||||
• Chief Minister of Himachal Pradesh (en) | Sukhvinder Singh Sukhu (en) (11 Disamba 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 17 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-HP | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | himachal.nic.in |
Himachal Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 55,673 da yawan jama’a 6,864,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta (1971). Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Shimla ne. Bandaru Dattatreya shi ne gwamnan jihar. Jihar Himachal Pradesh tana da iyaka da jihohin uku (Jammu da Kashmir da Ladakh a Arewa, Punjab a Yamma, Haryana a Kudu maso Yamma, Uttar Pradesh a Kudu, Uttarakhand a Kudu maso Gabas) da ƙasar ɗaya (Sin a Arewa).
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kauyen Naddi, Himachal Pradesh
-
Tafkin Tani Jubbar, Himachal Pradesh
-
Kogin Spiti
-
Dutsin Masroor
-
Museum of Kangra Art, Dharamshala, Front Entrance
-
Wata mata kenan da ta ke haɗa Faranti ta hanyar sarrafa ganye, Himachal Pradesh
-
Phuladhar Trek Himachal Pradesh
-
Kinnaur Kailash.
-
Fadar, Raja Rupi Kulu
-
Laima da aka yi wa ado na yau da kullun da aka yi akan alloli a Mandi Shivaratri Fair