Kerala
Appearance
Kerala | |||||
---|---|---|---|---|---|
കേരളം (ml) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Thiruvananthapuram (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 34,523,726 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 888.34 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Malayalam | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Indiya | ||||
Yawan fili | 38,863 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Arabian Sea (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Anamudi (en) (2,695 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kuttanad (en) (−2 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Madras State (en) da Travancore-Cochin (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1956 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | unicameralism (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Council of Ministers of Kerala (en) | ||||
Gangar majalisa | Kerala Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Arif Mohammad Khan (en) (6 Satumba 2019) | ||||
• Chief Minister of Kerala (en) | Pinarayi Vijayan (en) (25 Mayu 2016) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Indian rupee (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-KL | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kerala.gov.in | ||||
Kerala jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 38,863 da yawan jama’a 33,387,677 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Thiruvananthapuram ne. Birnin mafi girman jihar Kochi ne. Arif Mohammad Khan shi ne gwamnan jihar. Jihar Kerala tana da iyaka da jihohin biyu: Karnataka a Arewa da Arewa maso Gabas, da Tamil Nadu a Gabas da Kudu.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kerala Indiya
-
Gidan adana kayan Tarihi na Puthenmalika
-
Sahya Arts & Science College
-
Bakin Teku na Cherai
-
Laburaren Thrissur na Jama'a
-
Wani gidan kwale-kwale, a Kerala
-
Wani masallaci a yankin gabar tekun birnin trivandrum
-
Kuthiramalika Palace in Thiruvananthapuram (Trivandrum)
-
Kochi Indiya
-
Thirayattam- (Karumakan Vallattu)