Abalama
Appearance
Abalama | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar rivers | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Asari-Toru | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Abalama, Nijeriya ƙauye ne mai tazarar kilomita 15 daga kudu maso yammacin birnin Fatakwal. Membobin Elem Abalama ne su ka kafa ƙauyen a shekarar 1880. Ƙauyen ya bunƙasa ya zama gari na mutanen Kalabari a Jihar Ribas ta Najeriya.
Geography
[gyara sashe | gyara masomin]Abalama na a tsibirin Abalama, kusa da Abalama Creek, a cikin karamar hukumar Asari-Toru a Jihar Ribas, Najeriya. Kamar yankuna da yawa a cikin Delta, gurbatar ruwa matsala ce a yankin.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Akingbade, Tunde (Nov 19, 2008). Nigeria: On the Trail of the Environment. p. 107. ISBN 9781438927770. Retrieved 8 October 2017.