Abu Dhabi (Masarauta)
Appearance
Abu Dhabi | |||||
---|---|---|---|---|---|
إمارة أبو ظبي (ar) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Taraiyar larabawa | ||||
Babban birni | Abu Dhabi (birni) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,908,173 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 39.81 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 73,060 km² | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Mohammed bin Zayed Al Nahyan (14 Mayu 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 00971 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | AE-AZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tamm.abudhabi |
Abu Dhabi ( Arabic ,'Abū Zaby) na ɗaya daga cikin Masarautun da suka haɗa Masarautar Daular Larabawa . Ita ce mafi girma daga cikin bakwai. Babban birni na Daular Larabawa, Abu Dhabi, yana cikin wannan masarautar. Al Ain shine birni na biyu mafi girma a cikin biranen Abu Dhabi wanda yake da yawan jama'a 348,000 (kamar yadda yake a shekarar 2003).