Jump to content

Aston martin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aston martin

Bayanai
Iri automobile manufacturer (en) Fassara, kamfani da public company (en) Fassara
Masana'anta automotive industry (en) Fassara
Ƙasa Birtaniya
Aiki
Ƙaramar kamfani na
Ma'aikata 3,000 (2022)
Kayayyaki
Mulki
Shugaba Lawrence Stroll (en) Fassara
Babban mai gudanarwa Amedeo Felisa (en) Fassara
Hedkwata Gaydon (en) Fassara
Subdivisions
Tsari a hukumance public limited company (en) Fassara
Mamallaki Investment Dar (en) Fassara
Mamallaki na
Aston Martin (en) Fassara da Lagonda (en) Fassara
Financial data
Haraji 1,381,500,000 £ (2022)
Net profit (en) Fassara −527,700,000 £ (2022)
Abinda ake samu kafin kuɗin ruwa da haraji −117,900,000 £ (2022)
Stock exchange (en) Fassara OTC Markets Group (en) Fassara
Wanda ya samar
Founded in Landan

astonmartinlagonda.com


Aston Martin Lagonda Global Holdings PLC kamfanin ne na kasar birtaniya daya shara wajen kirkira motocin Hawa na alfarma Da kuma na kwalisa, an kirkira wannan kamfanin a shekarar 1913, mallakin Lionel Martin da Robert Bamford, kamfanin nan ya cigaba da bunkasa ta hannun David Brown [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. How Aston Martin Became Integral to James Bond's Screen Legacy". Variety. 16 May 2023.