Bisher Khasawneh
Bisher Khasawneh | |||||
---|---|---|---|---|---|
7 Oktoba 2020 -
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 27 ga Janairu, 1969 (55 shekaru) | ||||
ƙasa | Jordan | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Rana Sultan (en) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | London School of Economics and Political Science (en) | ||||
Thesis | An appraisal of the right of return and compensation of Jordanian nationals of Palestinian refugee origin and Jordan's right, under international law, to bring claims relating thereto, on their behalf to and against Israel and to seek compensation as a host state in light of the conclusion of the Jordan-Israel peace treaty of 1994 | ||||
Harsuna | Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | civil servant (en) , Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa | ||||
Mahalarcin
| |||||
Employers | The Royal Hashemite Court (en) |
Bisher Khasawneh An haife shi 27 ga watan Janairun shekara ta 1969) [1] babban ɗan siyasan kasar Jordan ne kuma diflomasiyya wanda ya yi aiki a matsayin Firayim Minista na 43 a kasar Jordan kuma Ministan Tsaro daga 12 ga watan Oktoba shekara ta alif dubu biyu da a shirin 2020 zuwa 15 ga watan Satumba shekara ta alif dubu biyu da a shiri da hudu 2024.
Khasawneh ya kasance jakadan kasar Jordan a Masar, Faransa, Kenya, Habasha, Tarayyar Afirka, League of Arab States, [2] da UNESCO . Ya kuma yi aiki a matsayin Babban Mai Gudanarwa da Darakta na Ofishin Zaman Lafiya da Tattaunawa a kasar Jordan. Ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Waje tsakanin shekara alif dubu biyu da goma sha shidda 2016 zuwa shekara ta alif dubu biyu da sha bakwai 2017. Daga baya ya kasance Ministan Jiha na Harkokin Shari'a tsakanin shekara ta alif dubu biyu da sha bakwai 2017 zuw shekara ta alif dubu biyu da takwas 2018. Ya yi aiki a matsayin mai ba da shawara ga Sarki Abdullah II don Sadarwa da Haɗin kai a Kotun Hashemite ta Royal tsakanin Afrilu 2019 da Agusta 2020. Har zuwa lokacin da aka nada shi a matsayin Firayim Minista Khasawneh ya yi aiki a matsayin mai ba da shawara ga Sarki kan Siyasa.[3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "من هو بشر هاني الخصاونة رئيس الوزراء الأردني الجديد؟". The New Arab. 8 October 2020. Retrieved 25 October 2020.
- ↑ "New ministers" (PDF). Jordan Times. 2017. Archived (PDF) from the original on 16 January 2017. Retrieved 14 February 2021.
- ↑ "Bisher Al-Khasawneh adviser for policies to King Abdullah II". Almamlaka news. Retrieved 14 February 2024.
- ↑ "Bisher Al-Khasawneh adviser for Communication and Coordination to King Abdullah II". Petra official news agency. Retrieved 14 February 2024.