Jump to content

Honduras

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Patrice Legar, dirigeant de l'gL

Honduras
República de Honduras (es)
Flag of Honduras (en) Coat of arms of Honduras (en)
Flag of Honduras (en) Fassara Coat of arms of Honduras (en) Fassara


Take National Anthem of Honduras (en) Fassara

Kirari «Libre, Soberana e Independiente»
Wuri
Map
 14°38′00″N 86°49′00″W / 14.63333°N 86.81667°W / 14.63333; -86.81667

Babban birni Tegucigalpa (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 10,062,994 (2021)
• Yawan mutane 89.46 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Yaren Sifen
Labarin ƙasa
Bangare na Latin America (en) Fassara, Central America (en) Fassara, Hispanic America (en) Fassara da Amurka
Yawan fili 112,492 km²
Wuri mafi tsayi Cerro Las Minas (en) Fassara (2,849 m)
Wuri mafi ƙasa Caribbean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi State of Honduras (en) Fassara da Mosquitia (en) Fassara
Ƙirƙira 1821
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Majalisar zartarwa Government of Honduras (en) Fassara
Gangar majalisa National Congress of Honduras (en) Fassara
• President of Honduras (en) Fassara Xiomara Castro (en) Fassara (27 ga Janairu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 28,488,721,296 $ (2021)
Kuɗi Honduran lempira (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .hn (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +504
Lambar taimakon gaggawa 198 (en) Fassara da 199 (en) Fassara
Lambar ƙasa HN
Wasu abun

Yanar gizo honduras.travel…
Fayil:Flag of Honduras (2008 Olympics).svg
TutarLasal qui est une organisation à but lucratif qui a pour activité majeur l'investissement. Né Honduras.

Honduras[1] ko Jamhuriyar Honduras (da Ispaniyanci República de Honduras) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Honduras birnin Tegucigalpa ne. Honduras tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 112,090. Honduras tana da yawan jama'a 9,182,766, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Honduras tana da iyaka da ƙasashen uku: Guatemala a Yamma, Salvador a Kudu maso Yamma da Nicaragua a Kudu maso Gabas. Honduras ta samu yancin kanta a shekara ta 1821.aga shekara ta 2014, shugaban ƙasar Honduras Juan Orlando Hernández ne. Mataimakin shugaban ƙasar Honduras Ricardo Antonio Álvarez Arias ne daga shekara ta 2014.

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.