Jamhuriyar Kwango
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Jamhuriyar Kwango | |||||
---|---|---|---|---|---|
République du Congo (fr) Repubilika ya Kongo (kg) Republíki ya Kongó (ln) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | La Congolaise (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Unité, Travail, Progrès» «Unity, Work, Progress» «Единство, труд, прогрес» «Undeb, Gwaith, Datblygiad» | ||||
Suna saboda | Kogin Congo | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Brazzaville | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 6,142,180 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 17.96 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya | ||||
Yawan fili | 342,000 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Mont Nabemba (en) (1,020 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | People's Republic of the Congo (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of the Republic of the Congo (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of the Republic of the Congo (en) | ||||
• President of the Republic of the Congo (en) | Denis Sassou-Nguesso (en) (25 Oktoba 1997) | ||||
• Prime Minister of the Republic of the Congo (en) | Clément Mouamba (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 13,366,230,821 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc na Tsakiyar Afrika | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .cg (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +242 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 117 (en) da 118 (en) | ||||
Lambar ƙasa | CG | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gouvernement.cg |
Kwango ko Jamhuriyar Kwango ko Kwango-Brazzaville [lafazi: /berazavil/] (da Faransanci: République du Congo; da Kikongo: Repubilika ya Kongo; da Lingala: Republiki ya Kongó) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.
Jamhuriyar Kwango tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 342'000. Jamhuriyar Kwango tana da yawan jama'a 5'125'821, bisa ga jimillar 2017. Jamhuriyar Kwango tana da iyaka da ƙasashen biyar: Afirka ta Tsakiya, Angola, Gabon, Kameru, kuma da Jamhuriyar dimokuraɗiyya Kwango. Babban birnin Jamhuriyar Kwango, shi ne Brazzaville.
Shugaban ƙasar Denis Sassou-Nguesso ne. Firaministan ƙasar Anatole Collinet Makosso ne.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Coat of Arms
-
Tutar kasar
-
Taswirar kasar
-
Filin wasan kwallo na Kintele Concord
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.