Jump to content

Manzo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
manzo
Eastern Orthodox saint titles (en) Fassara, sana'a da title of authority (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na believer (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassara prophecy (en) Fassara da prophecy (en) Fassara
Product, material, or service produced or provided (en) Fassara prophecy (en) Fassara
Model item (en) Fassara seer (en) Fassara da Isa Almasihu
Manzo

A addinance, Manzo ko Ma'aiki (namiji ko mace) mutum ne da ake dauka cewa yana da alaka da wani ubangiji kuma yana isar da sakon wannan ubangijin ne, wanda yake matsayin dan sako tsakanin zuwa ga mutane kuma ya rika isar da sakonni ko koyarwa daga wannan ubangijin. Ana kiran wadannan sakonnin da wannan manzo ke kawo wa da manzanci ko wahayi.

A musulunce kuwa, Allah ne ke aiko manzo ga al'umma ko dukkan Duniya baki ɗaya Dan suyi gargadi da janyo al'umma daga ɓata. Manzo na ƙarshe da Allah ya aiko shine Manzon Allah Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata agareshi da iyalansa da sahabbansa.

Annabawa da Manzannin Allah waɗanda aka ambata a cikin Alqur'ani mai girma

[gyara sashe | gyara masomin]

Ga Annabawa da Manzanni da suka zo a cikin Alqur'ani mai girma kamar haka: