Maseru
Appearance
Maseru | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Lesotho | ||||
District of Lesotho (en) | Maseru District (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 343,541 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 2,489.43 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 138 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Caledon River (en) | ||||
Altitude (en) | 1,600 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1869 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
|
Maseru (lafazi : /maseru/) birni ne, da ke a ƙasar Lesotho. Shi ne babban birnin ƙasar Lesotho. Maseru tana da yawan jama'a 227,880, bisa ga jimillar 2006. An gina birnin Maseru a shekara ta 1869.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Downtown Meseru
-
Cocin katolika a birnin
-
Moposo House, Kingway Road Maseru
-
Basotho Hat Shop
-
Maseru
-
Maseru babban birnin kasar Lesotho
-
Filin wasan kwallon Kafa na Setsoto, Maseru
-
Cikin filin jirgin Sama na Maseru
-
Wurin shakatawa na Honeymoon, Florida Maseru