Jump to content

Mata (aure)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mata
affinity (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na female human (en) Fassara, miji/mata da female relative (en) Fassara
Bangare na married couple (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara mace
Hannun riga da miji da widow (en) Fassara
Taron matar aure

Mata ko matar aure itace macen dake a cikin alakar zaman takewar aure.

Kuma kalmar ana cigaba da amfani dashi ga macen da ta rabu ko tabar alakar zaman aure, kodai ta sanadiyar saki ko rasuwar mai-gidanta, mijinta ne, ana kiranta da sunan widow da turanci, amma a al'adar bahaushe da wanda mijinta ya rasu da wanda aka saka dukkaninsu ana kiransu ne da Zawarawa, na miji kuma bazawari.