Jump to content

Tebogo Tau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tebogo Tau alkaliya ce ta Botswana a halin yanzu tana a matsayin shugabar kotun ɗaukaka ƙara ta Botswana.[1]

Shugaba Mokgweetsi Masisi ne ya naɗa ta a ranar 1 ga watan Disamba 2021.[2] A baya, Tau ta kasance babbar mataimakiyar magatakarda na babbar kotun Lobatse.[3] [4]

  1. Sennamose, Olekantse (8 May 2023). "JUSTICE TAU GIVES APPELLANT CHANCE TO RESUBMIT". Botswana Daily News. Retrieved 2024-01-06.
  2. Sennamose, Olekantse (8 May 2023). "JUSTICE TAU GIVES APPELLANT CHANCE TO RESUBMIT". Botswana Daily News. Retrieved 2024-01-06.
  3. "Motshidi launches scathing attack against Justice Tau". Sunday Standard (in Turanci). 2023-09-23. Retrieved 2024-01-06.
  4. ""Corruption" judge appointed to reduce delays". Dullah Omar Institute (in Turanci). Retrieved 2024-01-06.