Tillabéri (sashe)
Appearance
Tillabéri | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Tillabéri | |||
Babban birni | Tillabéri | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 227,352 (2012) | |||
• Yawan mutane | 26.09 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 8,715 km² |
Tillabéri sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tillabéri, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine Tillabéri garine da ya kunshi al'umomin Ayorou (yazuwa 2001 manyan garuruwan sashen sune, Anzourou, DDessa, Kourteye, da Sinder). Kogin Neja shine iyakar sashen daga yamma. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 295,898.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 2 May 2013.